HAR YANZU BABU TABBACIN GAME DA TSAIDA DANTAKARA GWAMNA A ZAMFARA! - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Thursday, 6 September 2018

HAR YANZU BABU TABBACIN GAME DA TSAIDA DANTAKARA GWAMNA A ZAMFARA!



Sai dai maganar da take zuwa tafi karfi wajen tsaida dantakara gwamna daga Zamfara ta tsakiya.

Sai dai shugaban Jam'iyar APC a Zamfara karkashin jagorancin Hon M liman ta bada umurnin cewa sauran yan takara da suke Neman kujerar gwamna su dakata saboda yan Zamfara ta tsakiya kawai suke da damar Neman kujerar ta gwamna.

Har yanzu jam'iyar ba ta sahale ma kowa ba kuma jam'iyar bata ce ga Wanda a dantakara ba illa kawai ajira aji sakamakon jam'iyar.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here