AN YI KIRA GA AL'UMMAR ZAMFARA DA SU FITO SU YI ZABE, CIKIN LUMANA. - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Tuesday, 2 October 2018

AN YI KIRA GA AL'UMMAR ZAMFARA DA SU FITO SU YI ZABE, CIKIN LUMANA.




Daya daga cikin jagororin Matasan jahar Zamfara, Shugaban kungiyar labour room Global initiative. His excellency Governor Labour Room Zamfara State AMB. Nura Isah Gusau. Ya yi kira ga al'ummar jahar Zamfara. Da su fito kwansu da kwarkwatarsu su zabi jagoran da su ke so ya jagorance su.

Matashin ya kara da Kira ga al'ummar jahar Zamfara da su tabbatar sun bi doka da oda wajen yin wannan zaben domin tabbatar da an yi zaben Lafiya an Kammala Lafiya.

Daga karshe ya roki Allah ya sa a yi wannan zaben Lafiya a Kammala Lafiya. Haka zalika ya roki Allah ya baiwa jahar Zamfara jagora adili wanda zai jagoranci bunkasar tattalin arziki da cigaban jahar Zamfara baki daya 

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here