Sabon Sufeto Janar na 'yan sandan Najeriya Muhammad Abubakar Adamu ya sanar da yin wasu gyare-gyare a rundunar ciki kuwa har da mayar da runduna ta musamman mai yaki da 'yan fashi da makami wato FSARS inda ya bayar da umarni na mayar da ita karkashin rundunar 'yan sanda na jihohin kasar.
Shin ya ku ke ganin wannan mataki da Sufeto Janar din ya dauka musamman idan aka yi la'akari da irin korafe-korafen da al'umma ke yi game da aiyyukan FSARS din
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Monday, 21 January 2019
Home
Unlabelled
SABON SUFETO JANAR NA YAN SANDAR NIGERIA, YA FARA YIN GYARE-GYARE...
SABON SUFETO JANAR NA YAN SANDAR NIGERIA, YA FARA YIN GYARE-GYARE...
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.

