ANA CIGABA DA YIWA AL'UMMAR JAHAR ZAMFARA KISAN GILLA A KULLUM - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Tuesday, 5 February 2019

ANA CIGABA DA YIWA AL'UMMAR JAHAR ZAMFARA KISAN GILLA A KULLUM



Wadanann su ne  gawarwakin mutun goma 12 da barayi suka kashe a Bakenawar Mada cikin karamar hukumar Gusau. Yanzu haka kuna an kuma shiga daji don dibo wa su!

Allah ka jikansu da rahama

Haka ma yayar kabiru garba marafa sanatan zamfara ce da aka kashe.

Wata mai Kama da haka kuma 'yan ta'adda sun yi wata Mummunar AIKA-AIKA duk dai a Daren jiya a wani gari da ke gaban Kungurmi na karamar hukumar Bungudu. Rahoton da ya zo Muna daga wani Ganau ya tabbatar da har jami'an tsaro an KASHE wajen aika-aikar.

Kisan kiyashi dai yanzu ya zama ruwan dare game duniya a jahar Zamfara.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here