WASU MANYAN MALAMAN KANO SUN RABA GARI DA GWAMNATIN GANDUJE. - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Friday, 10 May 2019

WASU MANYAN MALAMAN KANO SUN RABA GARI DA GWAMNATIN GANDUJE.


Rahotanni na bayyana cewa akalla manyan malaman addinin musulunci 4 na gwamnatin jihar Kano ne suka bayyana ajiye mukaman su nan take.

Sun hadar da shugaban hukumar Hisbah Mallam Aminu Ibrahim Daurawa, da kuma shugaban hukumar aikin Hajji ta jiha Malam Abba Koki.

Sauran sune Sheikh Abubakar Kandahar wanda shine kwamishinan din-din-din a hukumar shari’a ta jihar Kano, da kuma Sheikh Nazifi Inuwa, kwamishinan dini-din din a hukuamar Zakka Da Hubusi ta jihar Kano.

Daga, Imam A Saleh Kano

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here