YAN TA'ADDA SUN SHIGA GARIN KANOMA, SUN KASHE MUTANE BIYU DA TARE DA... - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Monday, 13 May 2019

YAN TA'ADDA SUN SHIGA GARIN KANOMA, SUN KASHE MUTANE BIYU DA TARE DA...


A Cikin Daren yau Litinin ne 'yan ta'adda su ka shiga cikin garin Kanoma da ke karamar hukumar Maru a jahar Zamfara, su ka ci karensu babu babbaka . Rahotanni daga garin sun tabbatar da cewa 'yan ta'addar sun yi nasarar kashe mutum  2 sun tafi da wasu da dama. Wadanda  aka KASHE SU NE  MALA da MAIKASUWA.

Kisan kiyashi dai ya zama ruwan dare game duniya
a jahar Zamfara. Domin kullum sai an KASHE, ko an sace ko kuma a kone dukiya 

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here