GWAMNAN JAHAR ZAMFARA YA ZIYARCI GUSAU HOTEL TARE DA BAYAR DA KWANGILAR GYARA TA. - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Saturday, 1 June 2019

GWAMNAN JAHAR ZAMFARA YA ZIYARCI GUSAU HOTEL TARE DA BAYAR DA KWANGILAR GYARA TA.






A cigaba da rangadin da Mai girma Gwamnan Jihar Zamfara His Excellency Right Honourable Dr Bello Muhammad Matawallen Maradun ya ke yi domin, tabbatar ya yi wa al'ummar jahar ayukkan Raya kasa. Ya Ziyarci Gusau Hotel Inda Nan Take Ya bayar Da Kwangilar Gyaranta. Tare da bayar da umurnin  a yi Mata Gyaran Da ko Shugaban kasar American za a Iya Saukarwa A Cikinta.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here