A Cigaba da yunkurin Mai girma Gwamnan Jihar Zamfara His Excellency Right Honourable Dr Bello Muhammad Matawallen Maradun na habbaka tattalin arzikin jahar Zamfara da kuma samun daukakar jahar. Gwamnan ya Ziyarci filin da Gwamnatin da shude ta tanada domin gina filin jirgin sama. Wanda nan take ya bayar da Umurnin Cigaba Da Aikinsa. Wannan dai ita ce ziyarar Gwamnan ta biyu a wurare daban-daban a yau na ayukkan da ya ke da niyar yi a jahar Zamfara. Domin kafin ya je filin jirgi ya Fara da zuwa Gusau Hotel Inda ita ma ya bada umurnin a gyaranta.
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Saturday, 1 June 2019
Home
Unlabelled
GWAMNAN ZAMFARA YA ZIYARCI FILIN JIRGI KUMA YA BADA UMURNIN FARA AIKINSA
GWAMNAN ZAMFARA YA ZIYARCI FILIN JIRGI KUMA YA BADA UMURNIN FARA AIKINSA
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.


