RUWAN SAMA, SUN YI AMBALIYA A GARIN MAFARA - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Thursday, 13 June 2019

RUWAN SAMA, SUN YI AMBALIYA A GARIN MAFARA










A cikin Daren jiya ruwan sama su ka yi mummunar barna a cikin garin  Talata Mafara has caused destructive flooding in talata mafara.

Gidaje Da dama sun roshe, an yi hasarar dukiyoyi,  daga cikin wuraren Da masifar tafi shafuwa su ne  Babbar Assibitin  Talata Mafara, Masallatai Da sauransu.

Muna rokon Allah tsare gaba ya baiwa  ya mayarwa wadanda su ka yi hasarar dukiyoyinsu.

Haka, muna kira ga Mai girma gwamna da a kaiwa wadannan Al'umma dauki.

Abdulmalik Saidu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau

13-6-2019

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here